Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Za a rufe garuruwan Gumel da Hadejia saboda Corona

Published

on

Kwaminshinan lafiya kuma Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar Dakta Abba Umar yace an samu mutane a garin Hadeja dauke da cutar sai kuma mutum daya da ke dauke da cutar a garin Gumel, haka kuma an samu wani mutum guda a garin Sabon Garin yaya na karamar hukumar Taura dauke da cutar.

Wannan doka dai zata fara aikine daga karfe 12 na daran ranar Lahadin nan 17 Mayu 2020.

Haka kuma kwamishinan ya kara da cewa an kara tsawaita dokar ta kulle na tsawon mako guda a Garuruwan Dutse da Birnin Kudu da Kuma Gwaram.

Wakilinmu Muhd Aminu Umar Shuwajo ya rawaito kwaminshinan na cewa wannan kari na wa’adin dokar ya biyo karin mutane 15 dauke da cutar daga wadannan garuruwa.

Karin labarai:

Yadda dokar kulle ke gudana a Jigawa

Za a gina cibiyar gwajin Corona a Jigawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!