Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Mutane 55 sun warke daga Corona a Jigawa

Published

on

Mutane 55 sun warke daga cutar corona Virus a jahar jigawa.

Shugaban kwamatin dakile yaduwar cutar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Umar ne ya bayya na haka ga manema lalabai.

Kwaminshinan ya kara da cewa, wannan adadi shine mafi yawa tun farkon fara sallamar wadan da suka warke.

Haka kuma yace daga cikin wadan da suka warke sun kunshi almajirai da kuma sauran al’ummu da suka dauki cutar ta hanyoyi daban_ daban.

A baya dai an sallami mutane 7 da suka warke da ga cutar a jahar jigawa, wadda yanzu adadin yakai 62 na wadan da suka warke.

Karin labarai:

Za a rufe garuruwan Gumel da Hadejia saboda Corona

Covid-19: Mutum na 3 ya rasu sanadiyyar Corona a Jigawa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!