Connect with us

Coronavirus

Za a sake bude cibiyar gwajin Corona ta uku a Kano

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce a gobe Asabar za a bude sabuwar cibiyar gwajin cutar Covid-19 a jihar.

Babban jami’i a kwamitin karta kwana kan yaki da cutar na Kano Dr. Tijjani Hussain ne ya bayyana hakan a yayin wata tattaunawa da yayi da Freedom Radio a ranar Jumu’a.

Dr. Tijjani ya ce za a bude sabuwar cibiyar gwajin ne a asibitin Muhammadu Buhari dake Giginyu a nan Kano.

A yanzu haka dai Kano ja da cibiyoyin gwajin cutae guda biyu, ta farko a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano sai kuma ta biyu a Jami’ar Bayero.

Karin labarai:

Za a kara samar da sabbin cibiyoyin killace masu Corona a Kano

Adadin masu Corona ya haura 200 a Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!