Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu gina gadoji da sabunta wadanda suka lalace 40 – Fashola

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce, ta fara gina manyan gadoji tare da sabunta wasu da yawansu ya kai Arbain a fadin kasar nan.

Minsitan ayyuka da gidaje Babatunde Fashola ne ya bayyana hakan, lokacin da yake duba aikin gadar Loko-Oweta, yana mai cewa, duk da cewa a yanzu gwamnatin tarayya ba ta samun kudaden haraji.

Fashola ya kara da cewa, a yanzu aikin gadar Loko-Oweta na ci gaba da gudana kamar yadda sauran za a ci gaba tare da sabunta sauran karakshin ma’ikatar gidaje.

Fasola ya kuma ce, hakan na daya daga cikin kudurin bunkasa harkokin ci gaban kasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!