Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za’a dawo da Ibadar Umara nan bada jimawa ba – Saudiya Arebiya

Published

on

Kasar Saudi Arebiya ta sanar da cewa shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an dawo da gudanar da ibadar Umara a kasa mai tsarki, tun bayan hutun da aka tafi sakamakon barkewar annobar cutar Corona.

Ministan aikin Hajji da Umara Dr Muhammad Saleh bin Tahir Benten ne ya tabbatar da hakan lokacin da yake jawabi ta shafin intanet, domin sanar da kamfanonin jiragen saman da ke jigilar maniyyatan game da shirin da kasar ta yi.

Dr Muhammad Saleh ya kara da cewa an yi tanadin matakan kariya daga yaduwar cutar Corona domin dakile yaduwarta a lokacin da za a koma aikin Umarar da sauran ziyarce-ziyarce.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!