Connect with us

Manyan Labarai

Za’a rufe gadar Third Mainland Bridge a daren Juma’a

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce daga karfe 12 na daren Juma’a ne za’a rufe gadar Third Mainland Bridge don aiwatar da wasu gyare-gyare.

Ministan ayyuka da gidaje Babatunde Fashola ne ya sanar da haka a Lagos ya yin da yake wa manema labarai karin bayani kan lalacewar da gadar ta yi, cewa ya zama tilasta a rufe gadar wacce ake yawan zirga-zirga akan ta.

Acewar sa gadar da muhimmanci kasancewar it ace mafi tsayi a kasashen a Afrika ta yamma.

Fashola ya kara da cewar, za’a bude gadar a watan Janairun shekara ta 2021

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!