Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dattijai na ganawar gaggawa kan batun daukar ma’aikata 774

Published

on

Majalisar dattijai

A halin da ake cikin majalisar dattijai ta shiga ganawar sirri na gaggawa don tattauna sakamakon batun daukar ma’aikata aiki dari bakwai da saba’in da hudu a kasar nan

A dai ranar Alhamis da ya gabata ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da wasu daga cikin ‘yan majalisar dattijan kan batun daukar aikin.

An dai fara ganawar ne bayan da majalisar ta fara zaman ta na yau Talata.

Rubutu masu alaka : 

Yadda aka yi garkuwa da ‘yar ‘dan majalisar Jiha a Kano

Majalisar dokoki ta gayyaci Akpabio kan badakalar NDDC

Shugaban masu rinjaye na majalisar Sanata Eyinnaya Abaribe ne ya sanar da hakan ga manema labarai a dazun nan cewa majalisar ta shiga ganawar ne don yanke shawara kan batun daukar aikin.

Sanata Eyinnaya Abaribe y ace a ranar Juma’a mai zuwa ne majalisar dattijan zata tsayar da matsayar ta kan daukar ma’aikata 774 a kasa baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!