Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wasu Mata sun yi taron addu’ar samun zaman lafiya ga Kano

Published

on

Wasu mata daga kananan hukumomin Kano 44, sun gudanar da taron addu’a ta musamman domin samun zaman lafiya a fadin jahar.

Taron ya gudana ne karkashin shugabannin shiyyoyin mata masu rike da mukamai na jam’iyyar NNPP kuma aka yi shi a karamar hukumar birnin Kano.

Da dama daga cikin mahalarta taron sun yi addu’ar samun zaman lafiya musamman awannan yanayi da ake ciki na jiran sakamakon shari’ar da ake yi ta gwamnan Kano.

Haka kuma sun bayyana fatansu Allah ya tabbatar da gwamna Abba Kabir Yusuf, ya a matsayin gwamnan jihar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!