Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Zamu dauki mummunan mataki kan Zakin da ya kubuce –‘Yan sanda

Published

on

Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano tace tuni kwararrun jami’an ta sun shirya tsaf don cigaba da aikin ceto rayuwar Zakin nan da ya kubuce a gidan Zoo.

Kakakin rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano DSP. Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyanawa Freedom Radio haka inda yace ba za suyi kasa a gwiwa ba wajen tabbatar da ganin sunyi abinda ya kamata na kare rayuka da dukiyar al’umma tare da tabbatar da cewar sun kama wannan zaki a raye, idan kuma hakan yaci tura to basu da wani zabi face su yi masa lugudan wuta da zarar sunga yana kokarin wace makadi da rawa.

Allah ya kyauta.

RUBUTU MASU ALAKA:

Ganduje ya bada umarnin a harbe Zakin gidan Zoo

Kai tsaye: Har yanzu ba’a kama Zakin da ya kubuce ba

An kama motar mai ta bogi a Kano

An fara binciken ‘yan sandan da ake zargi da baiwa masu safarar kwayoyi gudummuwa

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!