Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Zamu Farfaɗo da noman rani a jihar Kano – Gawuna

Published

on

Gwamnatin Kano ta ce, za ta bai wa noman rani fifiko domin farfaɗo da tattalin arziƙin jihar.

Kwamishinan ayyukan gona kuma mataimakin gwamnan Kano Nasiru Yusuf Gawuna ne ya bayyana hakan.

A yayin rabon tallafin noman rani ta cikin shirin tallafawa manoma na Appeals.

Gawunan ya samu wakilcin mataimakinsa na musamman kan yaɗa labarai Bashir Idris Ungogo.

Ya ce, farfaɗo da noman rani abu ne da zai rage wa al’ummar karkara zuwa birnin domin cirani.

Shi ma shugaban shirin na Appeals Hassan Ibrahim ya ce, shirin na sa ran samun ƙaruwar kaso 55, na noman Shinkafar da Alkama da kuma Tumatir a jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!