Connect with us

Labarai

Zamu samar da sabuwar hanyar kama ‘yan kwaya – NDLEA

Published

on

Shugaban hukumar NDLEA SP Ali Ado Kubau ya ce zasu kawo sababbin hanyar kama masu ta’ammali da kayayyakin maye  da hodar ibilis a fadin jihar kano.

Ya bayyana hakan ne bayan kama wasu daga cikin irin wannan mutane  masu ta’ammali da mugayen kwayoyin a unguwarnin da suka hada da Rimin Kebe da Hauren shanu da Jakara da Unguwar Yola da dai sauran su.

Hukumar NDLEA ta kama mutane 2 bisa zargin su da safarar miyagun kwayoyi

Hukumar NDLEA ta kama mutane 2 bisa zargin su da safarar miyagun kwayoyi

Hukumar NDLEA: Sun koka na yadda matasa ke ta’amali da kwayoyin Tramadol

SP Ali Ado ya kuma kara da cewa suna samun nasarar hakan ne ta dalilin sababbin hanyoyin da suke amfani da su wajen kama wadannan mutane a wuraren da suke zama suna shaye – shaye.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!