Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

ƙaramar Sallah: Mukam alhamdulilah! Kasuwa ta yi kyau – Masu sana’ar ƙwalliya

Published

on

Kwalliya na daya daga cikin muhimman abubuwan da jama’a ke tunkara gadan-gadan da zarar an kammala azumin watan Ramadan domin bikin sallar idi.

 

Kwalliyar ta hada da: gyaran gashi da kunshi da dai makamantansu.

 

Masu sana’ar kitso da gyaran gashi da lalle da sauransu a bana suna samun karin tagomashi la’akari da yadda kasuwar ta su ke kara budewa, duk kuwa da halin matsain tattalin arziki da ake ciki.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!