Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Ƙasar Saudiyya ta tabbatar da ganin Watan Dhul Hijjah a yau

Published

on

Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jaririn watan Dhul Hijjah a yau Laraba.

Wannan ne ya nuna cewa gobe Alhamis 30 ga watan Yuni zai kasance 1 ga watan Dhul Hijjah.

Shafin da ke kula da masallatai biyu masu alfarma na Haramain Sharifain ne ya sanar da hakan a shafin Facebook.

Hakan na nufin Arfa za ta kasance ranar Juma’a 8 ga watan Yuli, babbar sallah kuwa za ta kama ranar Asabar 9 ga watan Yulin 2022.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!