Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ƴan Kannywood na martani kan hana haska fina-finan ƙwacen waya

Published

on

Masana da jaruman masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood sun fara martani kan ƙudirin Gwamnatin Kano, na dakatar da haska fina-finan da aka nuna ƙwacen waya, ko aikata wasu laifuka.

A farkon wannan mako ne, Gwamnatin ta sanar da wannan mataki.

Ga ƙarin bayani a wannan rahoto na musamman da wakilinmu ya haɗa a akai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!