Connect with us

Labarai

Ƴan sanda 3 sun samu rauni yayin da ƴan bindiga suka buɗe wuta ga jerin gwanon motocin Ganduje

Published

on

Ƴan bindiga sun buɗe wuta ga jerin gwanon motocin gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar ganduje a daren jiya talata.

Rahotanni sun ce ƴan sanda uku ne suka samu rauni sakamakon harin da ƴan bindigar suka kai hari ga jerin gwanon gwamna Ganduje.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa gwamnan na Kano yana kan hanyar sa ce ta dawowa Kano daga garin Gusau na jihar Zamfara bayan ya halarci taron gangami na jam’iyyar APC.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!