Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Ɗalibai da iyaye na kokawa kan ƙarin kuɗin karatu a jami’o’i

Published

on

Ɗaliban jamo’in ƙasar nan da iyaye sun soma kokawa kan ƙarin kudin karatu da wasu makarantun suka yi.

Wannan dai na zuwa ne ƴan watanni bayan da kungiyar Malaman jami’o’i ta ASUU ta janye yajin aikin da ta ɗau tsawon lokaci tana yi ba tare da cimma matsaya ba.

Yanzu haka dai Malaman na cewa babu makawa sai an yi wa ɗaliban ƙari, domin shi ne abin da suka hango a baya, har suka tafi yajin aiki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!