Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da shugabanin jam’iyyar APC da kuma wasu gwamnonin jam’iyyar a dai-dai lokacin da mambobin ke kakar ficewa daga cikinta. Dukkanin...
Kungiyar kare hakkil bil’adama ta Amnesty International ta ce mutane 371 aka kashe a Jihar Zamfara daga watan Janairun bana zuwa yanzu, sannan daruruwan mutane suka...
Rundunar Sojin kasar nan ta baiwa gamayyar kungiyoyin sa-kai na Mafarauta da na Vigilante a Jihar Borno tabbacin cewa a shirye take ta hada hannu da...
Hukumar agajin gaggawa ta kasa NEMA reshen Jihar Kano, ta bukaci al’ummar jihar Kano da na Jigawa, da ke wuraren da ake fuskantar barazanar ambaliyar ruwada...