Hukumar kidaya ta majalisar dinkin duniya ta bayyana Najeriya a matsayin kasa ta uku a duniya da mafi yawa na al’ummar kasar basa haura shekaru hamsin...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yaki da ‘yan ta’adda da dakarun kasar nan ke yi a wannan lokaci, yana haifar da ‘Da’ mai ido. Shugaba...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da sace shugaban hukumar kula da ilimin bai daya (UBEC) Muhammad Mamood tare da ‘yar sa akan hanyar Kaduna...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kaduna ta kama wani mutum da ake zargi yana da hannu a kashe basaraken kasar Adara Maiwada Galadima a kwanakin baya,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa ba za ta kyale duk wani da aka samu yana da hannu wajen rasa rayukan al’umma a jihohin...
Babban bankin kasa CBN ya ce zai janye kudade da su ka lalace daga hannun jama’a, wadanda yawansu ya kai kusan naira tiriliyan takwas. Hakan na...
Kwamandan rundunar tsaro ta Civil defense Albdullahi Gana ya umarci sashin kula da dabi’u da binciken kwakwaf kan halayyar dan Adam na hukumar ya fitar da...
Cibiyar dake kula da fasahar sadarwa ta zamani da cigaban al’umma wato Citad tayi kita ga mata dasu kara jajircewa akan ilimi fasahar zani wanda zai...
Asibitin koyarwa na jami’ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto ya fara gudanar da tiyatar zuciya, ga marasa lafiya da ke fama da lalurar. Shugaban asibitin Dr....
Kasar Saudi Arebiya na shirye-shiryen gina matatar mai a kasar nan. Ministan makamashi da albarkatun kasa na kasar ta Saudi arebiya, Khalid Al Falih ne ya...