An bayyana damuwa a matsayin daya daga cikin abubuwan dake jawo tabin hankali tsakanin al’ummar jahar Kano. Babbar maaikaciyar jinya ta asibitin masu tabin hankali na...
A jiya Lahadi ne aka bude gasar cin kofin shugaban hukumar kwallon kafa ta jihar Kano Alhaji Shariff Rabiu Inuwa Ahlan karo na uku a filin...
Hukumar kwallon kafa ta jihar Kano, ta ce, tuni shirye-shirye suka yi nisa wajen ci gaba da gudanar da kwasa-kwasai a kwalejin wasanni ta jihar Kano...
Wani kwararren lauya a nan Kano Barista Abbas Haladu Gawuna, ya bayyana cewa Kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999 wanda aka yiwa gyara ya kirkiri kotuna...
Wata gobara ta tashi har sau 7 a rana guda a wani gida dake unguwar Kofar Nasarawa bayan jami’ar Yusuf Maitama Sule. A zantawar mu da...
Kungiyar manoma shinkafa ta Najeriya RIFAN ta ce an samu nasara sosai a noman shinkafar da aka yi a bana duk da cewa an samu matsaloli...
Hukumar kula da birni da kewaye ta jihar Kano ta ce rashin hasken fitilon a wasu daga cikin mayan titunan jihar nan, kasancewar hukumar na sake...
Kungiyar ‘iyaye da malamai kuma kumgiyar da aka sacewa ‘ya’ya ta Dapchi ta rufe sun rufe makarantar sakandiren kimiyya da fasaha ta Dapchi dake jihar Yobe...
Tun bayan kammala babban zaben Najeriya a shekarar 2019 hankali ya karkata ga wani zaben da ake sa ran gudanar wa a shekarar 2023. Kamar yadda...
Kamfanin sarrafa timatiri na Dangote ya kafa gidan rainon Tumatiri da kudin say a tasamma Naira biliyan 3 da ake kira da Green House Nursery anan...