A ranar Asabar ne aka rintsar da sabbin shuwagabannin ƙungiyar masu shirya finafinan Kannywood ta Nijeriya, wato MOPPAN, biyo bayan zaben da aka gudanar a garin...
Siyasar karamar hukumar birni da kewaye na cigaba da ya mutsa hazo tun bayan da daya daga dattawan siyasar karamar hukumar ya bara kan batun da...
A ‘yan kwanakin nan ne, mahukunta ke ta sako matasan da ke daure cikin mari a gidajen gyaran tarbiyya da ke sassan jihohin Najeriya. Sai dai...
Bayan da rikakken zakin nan da ya kwace a gidan adana dabbobin daji na jihar Kano ya koma kejinsa bayan shafe awanni 40 ana fama da...
Wani kamfani a nan gida Najeriya ya fara kera fensira ta hanyar amfani da tsaffin jaridu . Ministan kimiyya da fasaha Dr. Ogbonnaya Onu ne...
Kungiyar tsofaffin daliban tsohuwar kwalejin Abdullahi Bayero a nan Kano da aka canja zuwa Jami’ar Bayero, sun sha alwashin gudanar da wasu ayyuka na tallafawa jami’ar...
Shugaban kungiyar ‘yan fansho reshen jihar Kano Alh. Salisu Ahmed ya ce fiye da yan fansho dubu uku ke dakon karbar kudaden fanshon su da garatutin...
Kungiyar likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta bayyana cewa, an fara gudanar da bikin makon likitoci ne sakamakon yadda ake mantawa da wasu cutuka da...
A satin da muka yi bankwana da shi ne zaki ya balle daga kejinsa a gidan ajiye namun daji na jahar Kano, kafafan yada labarai da...
Wani ‘dan kasuwa a nan Kano ya koka bisa rufe iyakokin Najeriya da gwamnatin tarayya ta yi, inda ya ce adadin mutanen da ke samun na...