Kotun daukaka kara dake zama a jihar Kaduna soke zaben dan majalisa mai wakiltar kananan hukumomin Tudunwada da Doguwa a majalisar wakilai ta kasa Alhassan Ado...
Hukumar kula da Asusun taimakekeniyar lafiya ta Jihar Kano ta musanta zargin da ake yi wa hukumar na cewa ba ko wace irin rashin lafiya hukumar...
Babbar kotun jiha da ke zaman ta a Audu Bako sakateriya karkashin jagorancin Ahmadu Tijjani Badamasi ya yanke hukuncin kisan kai ta hanyar rataya ga wai...
Wani malami a sashin nazarin harkokin tattalin arziki dake jami’ar Bayero ta nan Kano Dakta Muhammad Sani Shehu, ya ce babban abu ne a ce a...
Gwamnatin jihar Kano, ta gina babbar cibiyar sadarwa a shalkwatar rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano da ke unguwar Bompai. Rahotanni sun rawaito cewa, daraktan yada...
Tsohon sakataren hukumar bada ilimi na bai daya Farfesa Ahmad Modibbo ya ce gwamnonin Arewa ne suka hana ruwa gudu a shirin inganta karatun Alkur’ani a...
Shugaban majalisar dokoki ta Kano Abdul’aziz Garba Gafasa ya dage cigaba da zaman majalisa zuwa gobe Talata don fara tantance kunshin sunayen da gwamnan jihar Kano...
A cikin shirin za ku ji cewa: Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kame wasu jami’anta da ake zargi da kashe wani matashi a garin Madobi....
Dowload Now A yi sauraro lafiya.
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya ya bada tallafin naira miliyan 105 domin tallafawa makarantun Ismaliyoyi da ke kananan hukumomi 44 a fadin jihar...