Gwamnatin jihar Kano ta mayar da martani game da umarnin babbar kotun jihar Kano na dakatar da kaddamar da majalisar sarakunan jihar . A wata sanarwa...
Kungiyar ma’aikatan dake samar da wutar lantarki ta kasa ta tsunduma a yajin aikin sai baba ta gani a yau. Mataimakin shugaban kungiyar ma’aikatan dake Samar...
Hakimin Kumbotso Alhaji Ahmad Ado Bayero ya dakatar da mai unguwar Tudin Maliki, Abdullahi Yunusa bisa zargin sa da aikata zamba cikin aminci. Ana dai zargi...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta rika bibiyar yadda kananan hukumomin jihar ke sarrafa kudadensu domin tabbatar da cewa, ayyukan da suke yi ye...
Babban bankin kasa CBN ya yi kira, ga Kungiyoyin manoman Auduga wadanda suka cigajiyar samun bashi na tsarin shirin bada rance ga manoma da su yi...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Inuwar Matasan ‘yan Siyasar jihar Kano mai suna Kano Youth Political Forum ta yi kira ga masu rike da madafun iko a jihar Kano da ma...
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a A.T Badamasi ta dakatar da gwamantin jihar Kano daga karkirar majalisar sarakunan Kano. Majalisar dai wadda aka tsara...
Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa dake nan Kano tace yawancin rahotanni da suke samu na cin zarafin bil’ Adam ana faruwa ne a gidaje....