Babbar kotun jihar Kano ta saka ranar sha bakwai ga watan Disemba domin cigaba da sauraran karar da masu nada sarki a masarautar kano suka shigar...
Fitacciyar jaruma kuma mai daukar nauyin fina-finai wato Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya ta bayyana cewa ta samu nasarori da dama a...
Fitacciyar jarumar nan Rukkaya Umar da aka fi sani da Rukayya Dawaiya ta bayyana cewa suna da kyakkyawar alaka da hukumomin ‘Yan sanda domin suna matukar...
Majalisar karamar hukumar Ungogo ta ce za ta samar da gonar Rake na zamani a yankin domin bunkasa harkokin samar da kudin shiga a yankin. Mukaddashin...
Hukumar kare hakkin bil Adam ta kasa ta ce, kamata ya yi al’umma su riga kai kara inda ya kamata don kwato musu hakkin su. Shugaban...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Sarkin Karaye Alhaji Ibrahim Abubakar na biyu ya rantsar da ‘yan majalisar masarautar tare da fara zaman majalisar na farko jiya a fadar sa dake Karaye....
Download Now A yi sauraro Lafiya.
Wani manomin rani daya shafe shekaru sama da arbain yana gudanarda Noma a Unguwar Gidan Maza a Kano Malam Garba Adali ya koka kan yadda har...
Kwamishinan lafiya na jihar Kano Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ya umarnin a bada takardar tuhuma ga shugaban asibitin sha katafi da ke Rimingado Malam Habibu Muhammad...