Kwamitin yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi na jihar Kano ya kwace katan 147 na jabun magunguna da aka ajiye su a wani kango...
Mai martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi II yace matsalar Almajirci ba abu ne da ya shafi addini kadai ba illa abu ne da ya shafi...
A ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a yammacin Juma’a Allah yayiwa tsohon shugaban Najeriya farar hula na farko rasuwa ,Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari....
Wasu al’umma a jihar Kano sun fara wani yunkuri na musamman domin gyaran makabartun dake jihar. A jiya Alhamis ne aka fara aikin gyara da tsaftace...
YADDA DOKAR KAFA MASARAUTU TA SAMO ASALI A ranar 8 ga watan Mayu na shekarar 2019 ne Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sa hannu...
Wannan dama karin wasu labaran duka acikin shirin Kowane Gauta tare da Ibrahim Ishaq Danuwa Rano. Ku latsa alamar sautin dake kasa domin sauraro. Download Now
Wannan dama karin wasu labaran duka acikin shirin tare da Nasir Salisu Zango. Danna alamar sautin dake kasa domin sauraron cikakken shirin. Download Now Ayi sauraro...
Mabiya addinin Kirista a jihar Kano sun gudanar da shagulgulan bikin kirsimeti na bana cikin kwanciyar hankali da lumana. A duk ranar 26 ga watan Disamba...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano ta ce bata kama fitaccen mai farautar barayinnan Alhaji Ali Kwara ba, kamar yadda ake yadawa. Sai dai rundunar ta...
Wani lauya a nan Kano Barista Sanusi Musa ya bayyana cewa ko kadan hukumar Hisbah bata da hurumin yin bulala ko cin tara ga wanda ta...