Bayan kammala zaben shekarar 2019 ne wasu gwamnonin kasar nan zasu kammala wa’adin su akan karagar mulki kamar yadda tsarin mulkin Najeriya ya tanadar musu. Daga...
Hukumar shirya jarrabwar manyan makarantu ta JAMB ta dakatar da yin amfani da lambar nan ta shedar zama dan kasa domin rubuta jarrabawar shiga manyan makarantu...
Kungiyar da ke rajin bunkasa harkokin ilimi da kawo daidaito tsakanin al’umma, SEDSAC ta yaba da matakin da hukumar kiyaye abkuwar hadurra ta kasa FRSC, ta...
Shugaban Kungiyar sintiri ta Bijilanti na Jihar Kano Muhammad Kabir Alhaji ya bukaci hamshakin dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote daya kawo musu tallafin kayan aiki kamar...
Daga Abdullahi Isah. Ko da ya ke idan aka bi tsarin da kasar nan ke bi ta karba-karba bako shakka yankin Arewa ba zai yi mafarkin...
Ku saurari shirin Ko Wane Gauta na ranar Alhamis tare da Adam Sulaiman Download Now A yi sauraro lafiya
Ku saurari shirin Inda Ranka na ranar Alhamis 09 01 2020 tare da Nasiru Salisu Zango Download Now A yi sauraro lafiya
Daga Nasiru Salisu Zango Sakamakon shigowar muku mukun sanyi galiban mutane kan dauki matakan samar da dumi ga iyalansu ta hanyar tanadar barguna da sauran ababan...
Wata cakwakiya wacce ta dade tana faruwa a jihar Kano kuma har wannan lokaci an rasa wani babban mutum da zai yi tsawa domin kwato hakkin...
Masana da dama a fannin shari’a sun hakikance da cewar hakkin bayar da belin wanda ake tuhuma alhaki ne na alkali, to amma ido ba mudu...