Wani malami a sashen koyar da aikin jarida a jami’ar Bayero da ke Kano Dakta Ibrahim Suraj Adhama, ya bayyana Radiyo a matsayin wata kafa mai...
Walin Kano kuma makusanci ga tsohon shugaban mulkin soja na kasar nan, Janar Murtala Ramat Muhammad, Alhaji Mahe Bashir, ya bayyana salon mulki na marigayin a...
A yi sauraro lafiya Download Now
Gobara ta tashi a gidan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da ke garin Abeokuta babban birnin jihar Ogun. Rahotanni sun ce da misalin karfe goma na...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun Kwayoyi ta Kasa NDLEA ta tabbatar da kama wani mutum mai suna Emmanueal Okasia, kan zargin safarar tabar Wiwi daga...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce, jihar ba ta bukatar kafa wata rundunar tsaro mallakin ta. Gwamna Ganduje ya bayyana kuma jin dadin sa...
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya
Download Now A yi sauraro lafiya
Gwamanatin jihar Kano ta ce zata yi duk mai yiwuwa wajen ganin ta bunkasa tattalin arzikin jihar. Kwamishinan kasuwanci Alhaji Shehu Na’Allah ne ya bayyana hakan...