Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles ta ci gaba da rike matakin da take na 34 a jadawalin da hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA...
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci hukumomin shari’a da su kasan ce masu aikata gaskiya a dukkanin ayyukan su. Gwamnan jihar Muhammad Badaru Abubakar ne ya bayyana...
Mahukuntan kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars, sun musanta Labaran da ake yadawa na daukar Salisu Yusuf a matsayin sabon mai horar da tawagar. Shugaban kungiyar...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da mutuwar wasu mutane bakwai sakamakon zargin su da Maita a Kauyen ‘Dasin ‘Kwate dake karamar hukumar Fofore a...
Malam Abduljabbar Kabara ya zargi lauyoyin sa da yi masa shigo-shigo ba zurfi. Malamin ya bayyana hakan a gaban kotu, bayan da lauyoyin sa suka bayyana...
Mai sharhi kan al’amuran ilimi kuma malami a tsangayar ili a jami’ar Bayero da ke nan Kano ya bayyana tsarin ilimi kyauta kuma dole da gwamnatin...