Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars mai taken Sai Masu Gida, za ta buga wasan sada zumuni da kungiyar kwallon kafa ta Dabo Babes da ke...
Shugaban Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist dake jihar Bauchi Balarabe Douglas, ya ce sunyi shiri na musamman domin tunkarar kakar wasanni mai zuwa ta shekarar...
Ta wagar ‘yan wasan Nigeria ta Kurket ta sauka a kasar Botswana domin buga wasan share fagen gasar kwallon kurket ta Duniya. Jim kadan bayan saukar...
Gwamnatin jihar Jigawa ta dakatar da zirga-zirgar baburan hawa a kananan hukumomin jihar 27, sakamakon matsalolin rashin tsaro da ake fuskanta. Hakan nazuwa lokacin da shugaban...
Rundunar ‘yan sanda Jihar Jigawa ta cafke wani magidanci da ake zargi da sanadiyyar mutuwar matarsa. Mai magana da yawun rundunar ASP Lawan Shisu ne ya...
Fadar shugaban ƙasa ta ce, akwai yiwuwa sake sauke wasu ministoci nan ba da dadewa ba. Mai magana da yawun shugaban kasa Femi Adesina ne ya...