Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Wikki: Mun shirya tunkarar kakar wasanni mai zuwa -Balarabe Douglas  

Published

on

Shugaban Kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist dake jihar Bauchi Balarabe Douglas, ya ce sunyi shiri na musamman domin tunkarar kakar wasanni mai zuwa ta shekarar 2022.

Ya ce Kungiyar ta shirya samun nasarar kaiwa matakin wakiltar kasar nan a gasar Caf Champions league na Kungiyoyin Afrika a 2022.

Ya kuma ce Kungiyar ta shirya yin gogayya da kowacce kungiya a kakar wasanni mai zuwa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!