

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce za ta Kara himma wajen ciyar da tattalin arzkin Najeriya gaba. Shugaban rundunar Auwal Zubairu Gambo, ne ya bayyana hakan...
Babbar kotun shariar musulinci dake ƙofar kudu karkashin mai sharia Ibrahim Sarki Yola ta bada umarnin a kai malam Abduljabbar zuwa asibitin Dawanau domin a duba...
Lauyan da ke wakiltar gwamnatin Kano a shari’ar da ake yi da Abduljabbar Kabar ya nemi da a yiwa Malamin gwajin kwakwalwa. Freedom Radio ta ruwaito...
Daliban Mayan makaratun gaba da sakandire a Kano sun koka game da yadda suka ce ana nuna musu wariya a bangaren daukar aikin tsaro. Ɗaliban sun...