Barka Da Hantsi3 years ago
Tattaunawa kan samun yawaitar ƴan bingida da masu garkuwa da mutane a manyan titinan Najeriya
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna kan dabarun bada kariya game da samun yawaitar ƴan bingida da masu garkuwa da mutane a manyan titinan...