Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Published

on

Gwamnatin tarayya ta gargadi manoman da take tallafawa da kayan amfanin gona, su yi amfani da kayan ta hanyar da ta dace.

 

Ministan harkokin noma na kasar nan Alhaji Sabo Muhammad Na-nono, wanda darakta mai kula da ma’aikatar noma a jihar Kano Malam Abba Gana Yamani ya wakilta ya yin rabon tallafin irin shinkafa ga wasu daga cikin manoman shinkafa a jihar.

 

Ya ce suna tallafawa manoman ne, dan kara bunkasa harkokin noma da samar da wadataccen abinci a kasa.

 

Wakilin mu Abubakar Sabo ya rawaito cewa manoma dari takwas aka tallafawa da irin shinkafar, a jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!