Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

INEC za ta bai wa Abba Kabir Yusuf shaidar lashe zabe yau Laraba

Published

on

A safiyar yau Laraba ne Hukumar INEC shiyyar jihar Kano za ta bai wa sabon zababben gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP da mataimakinsa Kwamared Aminu Abdussalam da sauran zababbun yan majalisar jiha shaidar su ta cin zabe a hukumance.

Hukumar za ta mika musu shaidar ne a wani kwarya-kwaryar bikin da ta shirya gudanarwa a babban dakin taronta.

Kan wannan batun ne Freedom Radio ta tuntubi Bashir Sanata guda daga cikin nagaba gaban a jam’iyyar NNPP, ko a wani mataki shirye-shirye yake ta bangarensu?

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/INEC-ABBA-AN-TASHI-LAFIYA-29-03-2023.mp3?_=1

Rahoton: Ahmad Kabo Idris

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!