A ranar 21 ga watan Fabarairun shekarar 2005 ne dandazon mutane sama da 500 a birnin Cairo suka gudanar da wata zanga-zangar nuna kin amincewa da yunkurin Tazarcen shugaban Egypt Hosni Mubarak, tare kuma da kokarin da ya ke na sanya dansa Gamal ya gaje shi a mulkin kasar ta Egypt.