A ranar 7 ga watan Mayun shekarar 2007 ne tsohon Shugaban kasa marigayi Umar Musa ‘Yar-a-Adua ya bar kasar nan domin ziyartar kasashe bakwai, kuma ziyararsa ta farko zuwa kasashen ketare tun bayan zabarsa a matsayin shugaban kasa cikin watan Afrilun shekarar