Connect with us

Labaran Kano

Rundunar yan sandan Kano ta kubutar da Magajin Garin Daura Alhaji Musa Umar

Published

on

Rundunar ‘yan sandan Kano ta tabbatar da ceto magajin garin Daura bayan musayar wuta da masu garkuwa da mutane a safiyar yau Talata, a Unguwar Gangar Ruwa da ke Gwazaye a karamar hukumar Kumbotso a nan Kano.

Tun daren jiya ne dai aka rinka jin karar harbe harbe a yankin inda a safiyar yau ‘yan sandan suka fito ta magajin garin Daurar daga wani gida bayan harbe mutun guda daga cikin wandan da ake zargin.

Wasu ganau sun shaidawa Freedom Rediyo yadda aka yi dauki-ba-dadin tsakanin ‘yan sandan da wadanda ake zargi da garkuwar

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!