Connect with us

Labarai

Jami’an tsaro sun garkame fadar Sarkin Kano

Published

on

Jami’an tsaro sun garkame fadar mai martaba sarki Kano Malam Muhammadu Sunusi na II biyo bayan tsige shi da gwamnatin Kano tayi a dazu.

Wakilin mu Shamsu Da’u Abdullahi ya rawaito cewa an  giciye kofar fadar sarkin da motar rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano.

Yayin da al’umma suka yi dandazo a kofar fadar sarkin suna nuna jimamin su kan matakin na tsige sarkin Kano.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!