Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Sabon Sarkin Kano yaje gidan mahaifiyar sa don neman tabarraki

Published

on

A yau ne sabon sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yaje gidan sarki na Nassarawa domin yin ziyara a makabaratar da sarakunan Kano ke kwance don yin addu’o’i ga mahaifisa marigayi Alhaji Ado Bayero.

Sabon sarkin ya kuma je gidan mahaifiyarsa dake unguwar Gandun Albasa domin ta sa masa albarka da kuma sauran hakiman Kano da suka yi masa mubaya’a.

Sarki ya kuma biyo ta kan titin gidan Zoo don zuwa gidan mahaifiyarsa, daga nan  ya dagana zuwa gidansa dake  Mandawari.

Da dumi-dumi: Ana shirye-shiryen nada sabon sarkin Kano

An nada Sarkin Bichi Sabon Sarkin Kano

Jami’an tsaro sun garkame fadar Sarkin Kano

Wakilin mu Shamsu Da’u Abdullahi ya rawaito cewa al’ummar jihar Kano da dama ne  da kuma jami’an tsaro suka raka sabon  sarkin zuwa gidansa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!