Connect with us

Labarai

A yau za’a gudanar da zaben Gwamna a jihar Osun

Published

on

A yau Asabar, 15 ga Agusta, dubban daruruwan masu kada kuri’a a Jihar Osun za su fito domin zaben wanda zai jagoranci jihar.

 

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta shirya gudanar da zaben gwamna a fadin kananan hukumomi 30 dake fadin  jihar.

 

A cikin ’yan takarar da zasu fafata a zaben na yau akwai Gwamna mai ci, Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC, da kuma Najeem Salaam na jam’iyyar ADC.

 

Shugaba Bola Tinubu ya yi kira da a tabbatar da zaman lafiya, tare da bukatar jami’an tsaro su kare masu kada kuri’a da jami’an hukumar zabe mai zaman kanta INEC.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!