Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya isa a bai wa duk ƴan Najeriya Dubu Ɗari Bakwai

Published

on

Yar Gwagwarmaya, kuma Kwamishiniya a hukumar harkokin Yan Sanda ta ƙasa Hajiya Naja’atu Bala Muhammad ta zargi cewa, kuɗin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya isa a raba wa kowane ɗan Najeriya N733,000 har jariransu.

Naja’atu ta ce, akwai takaici kan yadda cin hanci da rashawa ya yi katutu a ƙasar nan.

Ga ƙarin bayanin jawabinta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!