Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abubuwa 6 da muka faɗa wa Shugaba Buhari – Sheikh Aminu Daurawa

Published

on

Fitaccen Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce, sun yiwa Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari nasiha a ziyarar da suka kai masa.

Sannan sun ja hankalinsa kan wasu muhimman abubuwa da suka shafi al’ummar Arewacin ƙasar nan.

Malamin ya shaida wa Freedom Radio manyan abubuwa 6 da suka fada wa Shugaban.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!