Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Abubuwan da ya kamata ku sani game da Satoshi CORE da ake sa ran zai fashe a daren Talata 07-02-2023

Published

on

Abubuwan da ya kamata ku sani game da Satoshi CORE da ake sa ran zai fashe a daren yau

Da ƙarfe 1 na daren Talata 7 ga watan Faburairun 2023 ne masu Mining kuɗin Intanet na Satoshi CORE ke sa ran Coins ɗin zai shiga kasuwa bayan shafe shekaru biyu ana haƙarsa.

Shin ko menene Satoshi CORE? me masu Mining ke sa rai idan ya fashe?

Kan hakan ne Freedom Radio ta zanta da Abubakar Yakubu Kabir Shugaban Ƴan Pi Network na Kano kuma ɗaya daga cikin ƙwararru a hada-hadar kuɗaɗen Internet.

Ga ƙarin bayanin da ya yi mana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!