Connect with us

Coronavirus

Adadin masu Corona ya kai 1107 a Legas

Published

on

Kididdigar baya-bayannan kan cutar Covid-19 a kasar nan ta nuna cewa izuwa yanzu jihar Legas tana da mutane 1107 da suka kamu da cutar.

Cikin alkaluman da cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC ta fitar a daren Lahadi ta ce mutane 30 ne suka rasa ransu sanadiyyar cutar a jihar ta Legas.

Yayin da mutane 247 suka warke daga cutar.

Jihar Legas dai ita ce jiha ta farko da aka samu bullar cutar ta Covid-19 a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!