Connect with us

Coronavirus

Mutane 400 sun warke daga Coronavirus a Najeriya

Published

on

Cibiyar dakile cutuka masu yaduwa ta kasa NCDC tace mutane 400 ne suka warke sarai daga cutar Covid-19 a kasar nan.

Cikin kididdigar da cibiyar ta wallafa a daren Lahadi ta shafinta na Twitter tace izuwa yanzu mutane 2558 ne suka kamu da cutar a fadin kasarnan.

Inda mutane 87 daga ciki suka rasa ransu.

Alkaluman masu dauke da cutar dai jihar Legas ce ke mataki na farko wadda take da mutane 1107 sai jihar Kano mai mutane 342, birnin tarayya Abuja kuwa yana da mutane 278 da suke dauke da cutar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!