Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana’a – Izala

Published

on

Aikin Agaji baya yiwuwa sai da sana'a - Izala

Babban Daraktan Ƴan Agaji na ƙungiyar Izala Engr. Mustapha Imam Sitti ya ce, aikin Agaji baya yiwuwa sai mutum yana da sana’a.

Ya ce, hakan ne zai bai wa ɗan agaji ƙwarin gwiwar hidimtawa al’umma.

Engr. Sitti ya bayyana hakan ne a zantawarsa da Freedom Radio kan shirye-shiryen babban taron horas da ƴan agaji da za a soma ranar Laraba a Kano.

Ku kalli cikakkiyar tattaunawar a nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!