Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Aisha Buhari Cup: Rashin shugabanci na gari ke kawowa Super Falcons koma baya Isma’ila Mabo

Published

on

Tsohon mai horos da kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons Ismaila Mabo, ya ce hukumar kwallon kafa ta Kasa NFF bata gudanar da ayyukan ta yadda ya kamata.

Isma’il ya kuma ce yadda aka san kungiyar kwallon kafa ta Super Falcons daga kan shekara ta 1999 an santa ne a babban matsayi a duniya.

Ya ce a shekara ta 1999 din Falcons ta kai matakin quarter-finals a gasar cin kofin Duniya na mata.

Sai dai a yanzu saboda rashin gudanar da ayyuka yadda ya kamata ta kungiyar ke samun koma baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!