Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ajiye makaman mayaƙan boko haram nasarace – Ahmad Lawal

Published

on

Shugaban majamlisar dattijai Ahmad Lawal ya ce, ajiye makamai da ƴan boko haram ke yi ga jami’an tsaron ƙasar nan babban ci gaba ne a harkokin tsaro.

Ahmad Lawan ya bayyana hakan, lokacin da ya ziyarci Shehu Barno Alhaji Abubakar Ibn Garbai, don yi masa ta’aziyyar rasuwar ɗan uwan sa da ya rasu a Maiduguri.

Shugaban majalisar ya sake tabbatarwa yan Najeriya cewa, gwamnatin tarayya za ta yi duk me yiwuwa don ganin an dawo da zaman lafiya da walwalar al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!