Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Akasarin sinadaran wanke hannu jabu ne- Boss Mustapha

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce kashi 63 cikin 100 na sinadarin man ruwa na wanke hannu ba ya kare cututtuka kuma ba na gaskiya ba ne, bayan da suka karade kasar nan.a wannan lokaci da ake fama da Korona.

Shugaban kwamitin kartakwana na shugaban kasa Boss Mustapha ya bayyana haakan a yayin da yake jawabi a yayin taron da suka saba yin a kullum a babban nbirnin tarayya Abuja.

Akan haka ne Boss Mustapha ya shawarci alummar kasar nan da su dinga siyan man ruwa na wanke hannu a shagunan saida magunguna na kasar nan kafin su sanya a hannuwan su kasancewar yawancin wadanda ake amfani da su basu da rijista.

Da yake jawabi, Boss Mustapha ya ne duk dan Najeriya mai kishin kasa da su guji yin sinadirin wanke hannun a gidajen sub a tare da jami’an NAFDAC sun duba ingancin sa ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!