Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Amfani da kafafen sada zumunta a gurgunce na dakile ilimin matasa – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano tace babbar illa ce ga ilimin matasa yadda suke amfani da kafofin sada zumunta ta hanyar da bata dace ba.
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan a yau lokacin da ya ke kaddamar da taron bita akan yadda zaa farfado da karatu a tsakanin matasa da dalibai Wanda ya gudana a dakin karatu na Murtala Muhammad.
Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje wanda mataimakin sa Nasir Yusif Gawuna ya wakilta ya ce kamata yayi dalibai su riki dabiar karance karance Wanda zai amfani rayuwar su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!