Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ganduje zai sake tantance ‘yan fansho

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta sahale wa kwamitin amintattu na ‘yan fansho ya gudanar da aikin tantancewa ga ‘yan fansho domin hada bayanai da alkaluman wadanda ke raye.
Babban sakataren kwamitin amintattun Alhaji Sani Dawaki Gabasawa, ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai da hukumar ta gudanar a yau Alhamis.
Haka kuma ya kara da cewa, an shirya tantancewar ne domin tabbatar da ‘yan fanshon da ke a raye, kasancewar wasu daga cikinsu suna mutuwa amma magadansu ba sa sanar da hukumar akan lokaci.
Wakilinmu Auwal Hassan Fagge ya ruwaito cewa, za a gudanar da aikin tantancewar ne na tsawon kwanaki biyar ga ‘yan fansho na kananan hukumomi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!